Al'adun shayi na kasar Sin

Al'adun shayi na kasar Sin
tea culture of an area (en) Fassara da tradition (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na tea culture (en) Fassara da Chinese culture (en) Fassara
Bangare na tea culture of East Asian cultural sphere (en) Fassara
Fuskar Sin
Ƙasa da aka fara Sin
Intangible cultural heritage status (en) Fassara Representative List of the Intangible Cultural Heritage of Humanity (en) Fassara
Described at URL (en) Fassara ich.unesco.org…, ich.unesco.org… da ich.unesco.org…
shayi na kasar Sin,

Al'adun shayi na kasar Sin, yana nufin yadda ake shirya shayi da kuma lokutan da mutanen da ke shan shayi a China. Al'adar shayi a China ta bambanta da ta ƙasashen Turai kamar Biritaniya da sauran ƙasashen Gabas da Kudu maso Gabashin Asiya,kamar Japan, Koriya, Vietnam a cikin shiri, ɗanɗano, da kuma lokacin da ake shan sa. Har yanzu ana shan shayi a kai a kai, a lokuta na yau da kullun. Ban da kasancewar shahararren abin sha, ana amfani da shi a cikin magungunan gargajiya na ƙasar Sin har ma a cikin abincin ƙasar ta Sin.[1][2]

An shirya bikin shayi na gongfu na kasar Sin
  1. "Chinese Tea Culture: Tea Ceremony, Custom & Facts". www.topchinatravel.com. Retrieved 2021-08-04.
  2. "Chinese Tea, Discover Chinese Tea Culture and History". www.chinahighlights.com (in Turanci). Retrieved 2021-08-04.[permanent dead link]

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne